Hotuna: Sayyid Mahdi Alawi
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya ruwaito cewa: Daliban kasa da kasa sun taru a masallacin Jamkaran don nuna goyon bayansu ga fagen gwagwarmaya da kuma yin tir da Amurka da Isra'ila bisa keta iyakar da ta yiwa Iran ta hanyar kai hare-hare kan shugabancin Iran tare da yin Mubaya'a ga sabon Jagaro, wanda taron ya gudana a ranar talata17 ga watan Maris 2026 tare da halartar Shugaban Majma'u Jahani Ahlal Bayt As Atayullah Ramadani a farfajiyar Ba'i da ke cikin masallaci mai tsarki na Jamkaran Hotuna: Sayyid Mahdi Alawi
Hotuna: Sayyid Mahdi Alawi
Your Comment